Yau 28 ga Watan Janairu 2025 wa'adin ficewar kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso daga kungiyar ECOWAS ke cika a hukumance.
An hada tawagar kwallon kafar Najeriya “Super Eagles’ da takwararta ta Tunisiya, sannan an hada Tanzaniya da Uganda a gasar ...
A ranar Litinin Gwamnatin Donald Trump ta kori lauyoyin ma’aikatar shari’a sama da 10 da suka gabatar da laifuffuka biyu a ...
Wasu yan Najeriya sun bayyana ra’ayin su kan shawarar da wani mai suna Chief Dokun Olumofin ya bayar cewa, a rika karɓar ...
Kamfanin Tiktok na fuskantar wata dokar Amurka da ta umarce shi ya raba gari da mamallakinsa na kasar China Bytedance ko kuma a haramta shi a Amurka.